Pages

Games

Tuesday 25 July 2017

Wani kenan dayake shigar matan dan samu damar cutar maza ko Mai yasa hakan

                                          
wani gardi dake yin shigar mata 

An kama wani katoton gardi daya shahara wajen yin shigar mata domin yaudarar maza, kuma zakara na bashi sa’a yana samun nasara, kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito.

Majiyar bestarewa.com.ng ta ruwaito an samu tabbacin wannan matashi ya sha karban kudaden samari sanadiyyar wannan shigar a cuci maza daya keyi.

An ruwaito wanann matashi ya kan yaudari maza ne ta hanyar tsayawa a gefen titi, inda yake tsayar da motoci musamman motocin gayu domin a rage masa hanya, daga nan ne fa sai ya fara tattausa murya kamar macen gaske.


Dan Daudun



Daga karshe wannan matashi ya bayyana yadda yake fara samun dama akan mazan shine ta hanyar lambar wayoyinsu, daga sai ya cigaba da yaudarar wawaye daga cikin maza


1 comment:

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie