Pages

Games

Monday, 30 October 2017

Video: Kanwar Dubarudu 3&4 Sabon Hausa Film




Hahahaha Jama,a film din da kuka jima kuna jira yafito wato ” KANWAR DUBARUDU ” domin nishadantar daku.
Gaskiya film din zai baza sosai wlh Inda zakuga yadda Ali Nuhu yake sha’aninsa shida Jaruma Rahama Sadau.
A

cikin film din nan zakuga inda jarumi Ali Nuhu yake shagwaba rahama Sadau dik ko Wanda yayi mata laifin to ya kuka da kanshi Dan bazaiji da dadi ba.
JARUMAN FILM SUNE


Ali Nuhu – Dubarudu

Rahama Sadau – Kanwar Dubarudu

Ameen Sharif Momo

Sulaiman Bosho

Baballe Hayatu

Rabiu Daushe


Da Dai Sauran Yan Wasa.
Film din zai nishadantar daku kuna iyayin download dinsa a wannan shafin sannan Kuyi Share zuwa abokanku.


DOWNLOAD VIDEO HERE


video-kanwar-dubarudu-12-sabon-hausa-film
Read More »

Video: Nura M Inuwa – Saudatu || Zango Ft Tsamiya




Wakar nura m inuwa kenan mai Suna ” Saudatu Ce Burin Zuciya ” Wace Adam Zango Da Tsamiya Suka Hau.
Nasan Kowa yasa manyan jarumai ne su a fanin fina-finan Hausa kuma sun shahara.
A gaskiya sun tiki rawa a wakarnan



musamman ma Adam zango shi ya fita zakewa.

Kuna iya dakko wannan wakar domin Ku kalleta kusa kallo lafiya.


DOWNLOAD VIDEOS HERE
Read More »

Video: Rariya Part 1&2 Sabon Hausa Film




To Jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lafiya a yau ne Film din Rariya Yasamu fitowa kasuwa ko kuma kuna iya dakkoshi a duniyar yanar gizo gizo kyauta.



wato film din Rariya Film Ne Wanda yazo da abin mamaki domin wace ta shirya film din macece kuma shahararriya a ban garen fina-finan hausa (Kannywood) wato Jaruma RAHAMA SADAU Wanda akan wannan film din ta samu award ko ince film din aka bawa Award.
Sabo da fim din yazo da abubuwa na ban mamaki sabi da ya hada manyan jarumai kamar haka:-



Ali Nuhu

Sadik Sani sadik

Rahama Sadau

Hafsat Idris Barauniya

Maryam Booth



Dama Dai Sauran Jarumai
Kuna Iya samun wannan film din a kasuwa ko yan tebura mafi kusa daku
Kuna iya shiga wannan shafin domin dakkoshi sannan kuyi share zuwa abokanku.



DOWNLOAD VIDEO RARIYA 3&4 sabon Hausa Film || Rahama sadau
Read More »

Video: Mijin Yarinya 1&2 Sabon Shiri || Maryam Yahaya




Alhamdullilahi dikan godiya ta tabbata ga Allah a yaune muka samu damar kawo muku sabon film dinnan wanda kuka dade kuna jira wato “Mijin Yarinya” Domin ku kalla.



film din Mijin yariya film ne wanda Ten Or


Seven Entertaiment suka shirya domin ku da kuma masoya jaruma MARYAM Yahaya wato sabuwar jaruma mai tashe a yanzu.
JARUMAN FILM DIN SUN HADA DA :-
Aminu Shareef Momo
Sani Garba SK
Ado Gwanja
Maryam Yahaya
Sadiya Kabala
Ladid Fagge
Yahanasu Sani



Dama Sauran Jarumai
kuna Iya Samun Film dinnan A Kasuwani ko shaguna mafi kusa daku.
ko na iyayin download dinsa a internet kushiga wannan shafin dan dakkoshi.



DOWNLOAD VIDEO HERE
Read More »

Video: Rariya 3&4 Sabon Hausa Film || Rahama Sadau




To Jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lafiya a yau ne Film din Rariya Yasamu fitowa kasuwa ko kuma kuna iya dakkoshi a duniyar yanar gizo gizo kyauta.


Wato film din Rariya Film Ne Wanda yazo da abin mamaki domin wace ta shirya film din macece kuma shahararriya a ban garen fina-finan hausa (Kannywood) wato Jaruma RAHAMA SADAU Wanda akan wannan film din ta samu award ko ince film din aka
bawa Award.

Sabo da fim din yazo da abubuwa na ban mamaki sabi da ya hada manyan jarumai kamar haka:-
Ali Nuhu
Sadik Sani sadik
Rahama Sadau
Hafsat Idris Barauniya
Maryam Booth

Dama Dai Sauran Jarumai
Kuna Iya samun wannan film din a kasuwa ko yan tebura mafi kusa daku
Kuna iya shiga wannan shafin domin dakkoshi sannan kuyi share zuwa abokanku.


DOWNLOAD VIDEO RARIYA PART 1- sabon Hausa Film i
Read More »

Sunday, 29 October 2017

'Yan PDP ne rabin gwamnatin Buhari – Hameed Ali




Shugaban Hukumar Kwastam ta Najeriya Kanar Hameed Ali ya ce gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta kasa cika alkawurran da ta yi wa al'ummar kasar na kawo sauyi. Ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi lokacin kaddamar da wani sabon ofishin kungiyar goyon bayan Shugaba Buhari wato (Buhari Support Organisation BSO) a Abuja ranar Juma'a, kamar yadda jaridar Daily Trust ta bayyana. Kungiyar BSO ita ce babbar kungiyar da ta kunshi sauran kungiyoyi da suka shige wa shugaban gaban wajen yakin neman zaben shekarar 2015. "A yanzu, zan iya cewa muna da 'ya'yan jam'iyyar PDP kaso 50 cikin 100 a cikin gwamnatinmu. Ta yaya za a ci gaba da wannan nauyin a kanmu? Ta yaya za mu iya cimma abin da muke fata da wannan nauyin," in ji shi. Ya ci gaba da cewa: "A yanzu 'yan PDP ne suke ba da umarnin abin da za a yi. Wannan ne abin da ya kamata mu yaka.
Za mu yi yaki don kwato hakkinmu da kuma kyawawan manufofin gwamnatinmu." Hakazalika ya ce lokaci ya yi da za su farka daga bacci don samar wa kasar makoma ta gari. Sai dai ya ce "Shugaba Buhari ba shi da wata matsala don yana abin da ya dace ne." Har ila yau ya ce "wadanda suka yi aiki tukuru wajen ganin gwamnatin canji ta kai ga nasara ba a saka musu ba tukuna."
Daga nan ya ce "wajibi ne kungiyar BSO ta tashi tsaye wajen ganin ta jagoranci sabon yakin kawo shugabanci nagari. Dole ne mu yi haka don gyara sunanmu da kuma sunan shugaban kasa da abin da yake yi." "Shugabanmu yana yin abin da ya dace kuma wajibi ne mu ba shi goyon bayan da yake bukata," in ji shi.
Read More »

Saturday, 28 October 2017

Ballagaza: Karuwanci Da Rayuwar Karuwai A Legas




Wani bincike ne mai zurfi ne na irin ayyukan yawancin karuwan da ke garin Legas gari ma fi yawan mutane a nahiyar Afirka, binciken ya kuma haɗa da kawalai da ke haɗa karuwan da mazaje a Unuguwannin Ɓictoria Island da Lekki da Ajah da sauran wuraren da ake gudanar harkoki na masha’a Kaman kulub-kulub in da sukan daɗu da hulɗarsu.
Karuwan kan samu gidaje a unguwanni masu tsada inda sukan kama haya su biyu ko uku a a ɗaki, kuma sun samu ƙwarewa ta musamman na yaudarar manyan masu kuɗi a wuri tatrurrukan aure kona “Birthday” da ire-iren su domin samun masu neman hulda da su.

LEADERSHIP A Yau ta gano cewa ɗaukar irin waɗannan matan na tsawon dare yana kamawa ne daga N30,000 zuwa N50,000 hakan ya kuma danganci wuri da waɗanda suka haɗa “Harkar” matan ne kan zaɓi wurin da za a yi “harkar” saboda dalilan tsaro in an cimma inda za a haɗu, matan kan zaɓi zuwa wurin “Haɗuwar ne a motar hawansu ko kuma a wasu motocin haya masu tsada wanda akasari suna da mambobin wayar direbobin, hakan, in ji Bella wata daga cikin waɗannan mata, yakan “ƙara maki daraja wajen abokin hurɗa yana kuma nuna cewa, kin fi ƙarfin ɗan ƙaramin kuɗi” “a kwai buƙatar kashe kuɗi waje kula da jikinki da gashinki kuma dole ki rinƙa sa kaya masu tsada in har kina son mazaje masu “tsada” su kula ki, ga kuma kuɗaɗen haya da sauran na harkokin yau da kullum shi ya sa kake gani matan na neman manyan kuɗaɗe in ba haka wata rana za a bar ki a baya” in ji ta. Bayan haɗu wa da “Kwastoma” ta hannun kawalai da kuma kai tsaye a wuraren haɗuwa na kulub-kulub, waɗannan matan sun kuma ƙware waje tallata kan su a hanyoyin sanarwa na zamani irin su Instagram da Snapchat da Facebook da Tinder da kuma irinsu Instachat sukan manna hotunansu tsirara tsirara domin yaudarar mazaje su nemi huɗa da su.

“ni ba na neman mazaje a kulub a Instagram nake haɗa harka na bayan mun daidaita da juna” in ji wata karuwar bayan da wakilinmu ya nemi ya yi huɗa da ita, ta bar shi tsaye, ta nufi wata babba mota ƙirar “Marsandi”, “amma fa ka sani ina da tsada domin na san hanyoyin gamsar da namiji” in ji ta. Jaridar LEADERSHIP A Yau ta kuma gano cewa, karuwai masu amfani da hanyoyin sadarwa na zamani kan chaji N50,000 zuwa N100,000 a dare ɗaya, ya wancin waɗannan matan kan yi amfani da waɗannan kuɗaɗe wajen kasuwanci a ƙasashen duniya irinsu Dubai, sukan kuma yi amfani da irin wannan tafiye tafiye samun wasu “ƙwastamomin masu romo” ta hanyar ayaudara mazaje da jikinsu da kuma kaya masu tsada das u ke sawa, hanƙoronsu a koda yaushe shi ne yadda za su tabbtar da akwai wani “ƙwastamomin masu romo” a komarsu. Amma a ɓangaren cikin garin Legas labarin daban ya ke a waje karuwan domin ko rabin takwarorinsu da ke harka a wurare irinsu ƁI da Ikoyi da Lekki da kuma Ajah a abin da ya shafi “Kwastoma” da kuma tsarin rayuwa da irin kuɗaɗen da su ke caza, haka kuma a kwai bambanci a irin wuraren da suke aikata masha’ar.

Misali a wurare irin su Ikeja da Maryland da Yaba da Surulere da Ojodu da kuma Ogudu wuraren da matsayin rayuwa ke matsakaici kuɗaɗen da karuwai kan caja ya yi ƙasa sosai akan abin da takwarorinsu na Ɓictoria Island, kasancewa da karuwa a waɗannan unguwanni da tsawon dare kan buƙaci N5,000 zuwa N10,000 hakan ma ya danganta ne da wuri da kuma yanayin da aka haɗu. Yawancin waɗannan matan zaka samu ba su da motoci da gidaje na kansu da za su kai “kwatamominsu” sukan dogara ne a kan shi “mutumin ya ɗauke su zuwa inda za su yi harkar, su kuma masu neman na “sha yanzu magani yanzu” ya kan kama daga N1,500 zuwa N2,500. “Da yawa a cikinmu ke ɗaukar ɗawainiyar gidajenmu, saboda haka ne mu kan hurɗa da mutum dai dai gwargwadon aljihunsa” in ji Joy, wadda ke harkar karuwancinta a unguwannin Yaba da Mushin a yayin da take zantawa da wakilinmu. “ a kwai lokuttan da babu kwastoma, to dole ki yarda da mutum ko da nawa ya maki da shi, wasu lokuttan kuma in kasuwa ta buɗe har N7,000 mu kan karɓa a kwanan gida” in ji ta.

Joy, kamar yawancin mata a nan ɓangaren sun shafe fiye da shekara 5 suna karuwanci amma babu wani abin a zo a gani da suka ƙulla, ba kamar takwarorinsu na na yankin Ɓictoria Island ba wayenda suke gudanar da babbar harka, kuma basu fuskantar wata tsangwamar ‘yansanda da ‘yan iska kamar yadda ake yawan kai samame a waccan ɓangaren.
“In ba ki yi saa ba ‘yan sanda ko ‘yan iska sukan kwace ɗan abin da ki ka samu, yawancinmu mun fi shekara 5 muna karuwanci amma babu wani abin kirki da muka tara, ba don muna ɗan samun na cin abinci ba da ɗan abin da muke tura wa wa iyayenmu da ire-irena mun bar wannan sana’ar” yarinyar ta ƙara bayyanawa.

Banda rayuwa a kan titi da sauran bambance-bambance da ke tsakanin karuwan Ɓictoria Island dana cikin garin Legas, su na unguwanni kamar Lekki da Ikoyi da Ajah kan haɗu da mazaje ne ta hanyoyin sadarwa na zamani amma a kan kuma biya su kuɗaɗen harkarsu ne ta hanyar biya kai tsaye zuwa asusun ajiyarsu ta bankinsu, su kosu ko
na cikin gari sukan bayyanar da tsiraicinsu ne Kai tsaye a wuraren shan barasa da ka tituna in da yawancin mazajen da ke halartar wuraren na neman mata ne masu arha kuma yawancin na wuraren ne ‘yan iska da ɓarayi ke shawagi abin da kan sa karuwan kan rasa kayayyakinsu kamar wayar salula a wasu lokutta ma ‘yan iskan kan lakaɗa masu kasha bayan yin lalata da su, irin waɗannan matan kan faɗa hannun miyagu matsafa, bayani ya nuna cewa karuwai da yawa ne suka mutu ta wannan hanyar. Jima’I da wani abun ne da Allah Ya halasta ma ma’aurata, amma yanzu ya zama wani abin da zaka gani a lowanne lungu na ƙasar nan, mata na tallarsa maza na saya, an ƙiyasta cewa miliyoyin nairori a ke samu a harkar karuwanci a duk faɗin ƙasar a kowanne shekara, wannan bunƙasar ne ya haɓɓaka ƙaruwar gidaje otal-otal da gidajen masha’a a Legas da manyan garuruwa a lungunar ƙasar nan, duk da cewa karuwanci haram a dokokin ƙasar nan amma harkar na matuƙan bunƙasa saboda tsnanin rashin aikin yi da ake fama da shi da “alherin” da ke fitowa daga wannan mummunan sana’a.
Read More »

KADAN YA RAGE A DAMBACE TSAKANIN ABIDA MOH'D DA RASHEEDA MAI SA'A

DUK da cewar taron kungiyar mata masu aure ’yan fim da aka yi a Kano kwanan nan an yi shi an gama lafiya, sai dai kadan ya rage a dambace tsakanin Abida Mohammed da Rasheeda Adamu Abdullahi. A gaskiya, ba don shiga tsakani da aka yi ba, aka shawon kan su, to da kyar da tuni labari ya canza. Lamarin dai ya auku ne bayan an tashi daga taron. A daidai lokacin da mutane su ke fitowa daga wajen, sai kawai aka ji hayaniya ta kaure tsakanin jaruman biyu, wadanda a can baya aminan juna ne da ko barci ba ya raba su. Babu dai wata cikakkiyar magana a game da abin da ya hada su fada a wajen, amma dai a lokacin da Rasheeda ta ke fitowa daga dakin taron an ji ta ta na fada tare da yarfar da habaici ba tare da an san ko da wa ta ke ba. Amma fitowar Abida da kuma yadda su ka shiga fada wa juna bakaken maganganu shi ne ya sa aka fahimci inda maganar Rasheeda ta dosa. Sun shafe tsawon kusan minti 30 su na ta cacar baki da gori da tonon silili a tsakanin su, har ma da kokarin kai wa juna duka. Abida ce ta fi zakewa a wajen kai dukan, ana ta rirrike ta, yayin da ita kuma Rasheeda aka yi kokarin saka ta a motar ta. Hakan bai sa Abida ta janye kudirin ta na kai wa Rasheeda duka ba. Jama'a sun cika wajen, ciki har da masu wucewa, su ka tsaya su na kallo. Abin dai babu tsari, sai wanda ya gani! An samu shawo kan fadan ne a lokacin da Saima Mohammed ta fito daga dakin taron, ta ga abin da ya ke faruwa, don haka ta je ta shiga tsakin su. Ganin girman ta ne ya sa Rasheeda ta ja motar ta, ta bar wajen, yayin da ita kuma Abida aka janye ta da karfin tsiya.
Read More »

Honarable Gudaji Kazaure ya caccaki shugaba Buhari a kaikaice

Fitaccen dan majalisar wakillan nan na Najeriya mai wakiltar mazabar Kazaure, Roni, 'Yankwashi da kuma Gwiwa dukkan su a jihar Jigawa dake a Arewa maso yammacin Najeriya mai suna Honarable Muhammad Gudaji Kazaure ya caccaki shugaba Buhari a kaikaice.
Shahararren dan majalisar dai ya yi wannan caccakar ne a yayin da yake tsokaci a zauren na majalisar game da sabon tsarin nan na gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Buhari din da ke fitar da doyar da aka noma zuwa kasashen ketare.
Hausazone.com dai ta samu cewa ta yake tsokacin, Alhaji Gudaji Kazaure ya nuna rashin dubara da kuma sanin ya kamata daga bangaren gwamnatin game da wannan tsarin inda yace shi baiga yadda za'ayi talaka ya mori wannan irin bahagon tsarin ba na fitar da kayan abinci zuwa kasashen waje sannan kuma an hana shigowa da shi.
Dan majalisar daga karshe sai ya jawo hankanin shugabannin majalisar yan uwansa da ma sauran shugabannin kasar a dukkan matakan mulki da su duba wannan matsala domin kawo gyara.
Read More »

Friday, 27 October 2017

Health and services



Abnormal radiological signs
Female patient 71 years old , known dibetic and CRF on dialysis , presented with severe anemia (Hb. 7gm/dl) , fever ,shivering , pleuritic ,right sided chest pain and productive cough with rust colored sputum , follwed by progressive dyspnea and orthopnea , permanent catheter (permicath.) was located , CBC revealed leucocytosis . Together with this illustrated x-ray .
(Q) What are the differential diagnosis?

(Q) How could this condition be managed ?
Discussion :
Notice the right middle and lower zone patchy parenchymal consolidation containing discrete dark patches ( air bronchogram) (red arrows) .along with the right cardiac border distorting the outlines of the right hilum and right atrium , on the left the outlines of the aortic arch ,left hilum and left ventricle are clear . Notice also the right pneumomediastinum (black arrow) which is presence of exraluminal gas within the mediastinum .

Notice also the multiple thin walled air filled cystic like cavities (pneumatoceles) {blue arrows} - The mediastinum is slightly displaced to the left . There is hydropneumothorax , the right hemidiaphragm is indistinguishable with blunting of the costophrenic angle . This x-ray demonestrates one of the possible complications of staphylococcal pneumonia with multiple pneumatoceles and pneumomediastinum .
Differential diagnosis :
From other causes of necrotizing pneumonias and lung abscesses (A) Infectious causes : (1) Staphylococcal pneumonia : most common in diabetics , dialysis patients , with permenant iv catheter , rapidly progressive ,characterized by cavty and pneumatocele formation , pleural effusion is common , pneumothorax can occur (2) klebisella pneumoniae :common in alcoholics with poor dentition and poor nutrition aspiration is common with aerobic and micro aerophilic oral flora .

(3) septic pulmonary emboli : associated with iv drug use or intravascular prosthetic material .
Uncommon bacterial infections :
Actinomycosis - Nocardia -meliodosis -rhodococcus equi
- Mycobacterial : Mycobacterium tuberculosis - Mycobacterium avium complex
Fungal : pulmonary aspergillosis - zygomycosis -histoplasmosis -blastomycosis- coccidiomycosis -cryptococcosis
(B) Non infectious causes :
-Primary lung cancer - Wegener's granulomatosis - Sarcoidosis -primary amyloidosis -pulmonary infarction and necrosis

Management : - Removal of foci of infection whenever possible - Antibiotics - Insertion of chest tube - supportive and symptomatic management
Read More »

TK ADAM sabuwar Waka Ninfashi jikina




Music: sabuwar daga daya  daga chikin mawakan kannywood TK Adam Mai taken  ninfashina jini jikina



Ayi  sauraro lafiya


DOWNLOAD MUSIC
Read More »

Music: TK Adam so gudiyane




Music: sabuwar Waka  daga shahararen mawaki  kuma  editor  kannywood  kuma mawaki  kannywood a yau muna  dauke da  sabuwar wakarsa  so gudayane



TK Adam Dorayi    kuyi  sauraro lafiya



Don't forget with share


DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

MUSIC : TK ADAM sabuwar waka Saki kowa




Assalsmu alaikum yan uwa  da  abokan  arzuka  da fatan  kunyini lafiya  a yau  muna  dauke  da  sabuwar Waka  shahararen mawaki  TK Adam  Mai Sunan Saki kowa  wannan wakar yayi tane nuna wasu  abubuwa  da mutane  suke  dauka dole komai  sai  dasu



Sannan  wasu  suna tunani  ai  mutum baxai xama waniba  sai  dasu  shine yayi waka Mai  taken  Saki kowa


Ayi  sauraro lafiya




DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Music Sabuwar TK Adam Sarauniya




Music: sabuwar Waka  daga fasihin mawaki kuma  daya daga chikin  editor na kannywood Mai  sunnan tk Adam dorayi kuma  aboki ga  Hamisu breaker


 Yau shike dauke da  waka  mai taken  sarauniya

Ayi  sauraro lafiya


Don't forget with share


DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Thursday, 26 October 2017

Video: Sadik Sani Sadik – Mai Magani Hausa Comedy || Hafsat Idris




Hahaha Sabon Shirin Pulse Nigeria Hausa Na Comedy Wanda Sadik sani Sadik keyi.
Yau a wannan comedy gaskiya zakuci dariya sosai inda Sadik sani Sadik ya fito amai bada magani.
Inda shikuma mijin Hafsat Idris Barauniya Shine Wanda za abawa maganin Yayin da yake fama da ciwon shanyewar barin jiki shi kuma Sadik shi zai masa magani akan Naira Miliyan Uku Shikuma Mijin Hafsat din yace indai ya warke zai bashi Miliyan 6.
Can sai aka kira Sadik sani Sadik a waya yana fadar kalma daya sai ga Mara lafiya ya mike yabar wajan.

Shin kunsan wace Kalmace Sai kun kalla Dan abin zai Baku dariya.
Mai Kwadayi, shirin Barkwanci ne, mai shahararren Jarumi Sadiq Sani Sadiq da Salisu Yara.

Amfanin wannan shirin shine nishadantar da ku! rubuta ra’ayoyin ku!










DOWNLOAD VIDEOHERE



Read More »

› Music: Umar M Shareef – Kaulat




Sabuwar wakar umar m shareef kenan mai suna Kaulat ta Aure.
Wakar tayi dadi Dan bama sai na gayamuku ba nasan kunsan kowaye umar m shareef kun saba jin wakokinsa.

Wannan wakar auren kaulat ce tare da angonta kuna iya saukar da wakar domin saurarenta dan tayi dadi sosai.



DOWNLOAD HERE
Read More »

Music: Ahmed M Sadiq – Dirham Song 2 1 day ago (




Sabuwar wakar Ahmed m sadiq Mai Suna Dirham Ta biyu.
Nasan kun saurari ta daya jiya to yau ga ta biyu Dan kusan tafi ta daya dadi a ganina.

Dan gaskiya wakar tayi dadi sosai sabi da wakar in Slow music aka yita kusan idan waka akace slow CE to zakaji babbanci.
– Kina Kishina Nasani
– Makuwa Inai Kimin Tini
– Linzamina Kin Jamini
– Bazan Sake Da Nasani Ba
– Kana Kishina Nasani
– Makuwa Inai Kaimin Tini
– Ragamata Kai keja mini
– Bazansa Kai Dana Sani Ba
Kadan Daga Cikin Baitotin Wakar Domin Saurarar Wakar Gaba Daya Kuna Iya Shiga Wannan shafin domin Dakkota.


DOWNLOAD MUSIC HERE
Read More »

Dalilan Da Yasa Ali Nuhu Ya Karfafawa Rahama Sadau Wajan Bada Hakuri



Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya kasance mutumin da ya karfafa wa korarriyar jaruma Rahama Sadau gwiwar ba gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II hakuri kan al’amarin da ya kai ga dakatar da ita daga masana’antar shirya fina-finan Hausa a shekarar bara.
Ku tuna cewa kungiyar kula da ladabtar da masu shirya fina-finai wato MOPPAN ta yanke hukuncin korar jarumar bayan ta bayyana a wani kasetin waka wanda bai dace ba tare da mawakin Jos ClassiQ.
Ali Nuhu wanda yayi magana da jaridar Daily Trust akan wayan tarho yayinda yake shirin barin kasar ya bayyana cewa jarumar ta yanke shawarar bayar da hakuri ne bayan ta gane kuskurenta ya kara da cewa dan Adam ajizi ne.

“A matsayinmu na manya a masana’antar shirya fina-finai, hakki ne da ya rataya a wuyanmu domin kula da na kasa damu wannan ne dalilin da yasa na jajirce wajen bada hakurin ta.
“A rayuwa yana da kyau mutun ya gyara sannan ya bada hakuri a duk lokacin da ya saba. Rahama ta yi jarumta wajen bayar da hakurinta sannan kuma tayi alkawari bazata sake aikata wannan laifi ba kuma. Ta rubuta wasikar ban hakuri zuwa ga kungiyar MOPPAN wanda na tabbata a yanzu haka jami’an kungiyar na tattaunawa aka” cewar Ali Nuhu.

A daren ranar Talata, 24 ga watan Oktoba, da take magana a wani shirin gidan radiyo mai taken “Ku Karkade Kunnuwan Ku” wanda ake gabatarwa a shahararren gidan radiyo a garin Kano, Radio Rahama, jarumar ta sha alwashin cewa irin haka ba zai sake faruwa ba.



Read More »

Music: Abdul D One – Hasashen So





Sabuwar wakar Abdul d one Mai Suna Hasashen So Wace Ya Fita a kwanan nan.
Mai Golden Voice Kenan Kuma wace tauraruwarsa take yawo yanzu haka iyanan domin nishadantar da masoyansa wajan kawo muku sabbin wakoki masu ratsa zuciyar masoya.
To masoya gafa wata sabuwa sabi daku.
– Soyayya Ta Hadamu Dake Yan Mata
– Karki Manta Alkawarki Rike
– Kinji Masoyiya Zuciyata In Babuke Ta sake
– Zan Kasa Moriya Zantukanki Su Kadai Na Tuno

– Suna Sani Dariya Kina Fadin Zaki Rayu Dani Inayi Cuta Kece Magani
Kadan Daga Cikin Baititin Wakar.
Kuna Iya Download Na wannan wakar.




DOWNLOAD MUSIC
Read More »

› Music: Husaini Danko – Anfara




Sabuwar wakar husaini Danko kenan Mai Suna ” Anfara Anfara ” gaskiya wakar taji kida sosai.
Nasansan wanene husaini danko indai wajan kida ne ya kware sai dai kawai abar maganar.

Ida dai wannan wakarce ba a magana kawai Ku Dan fara saurarar batinta kuji.
Anafara Anfara Anfarahh.
– Mai Na Ara Naji Rai Nata Fada
– Kena Riqa Nafiso Ki Rayu Dani
– Nayi Gamo A Dare A Dare
– Sai Nariko Guzuri Guzuri
– Inda Raban Katari Katari
– Zuci Na’ama Da wuri
– Zan Riqe So Jimuri
– Kinyi Kalar Hakuri
– Kanki Kiban Nariqe
Kuji Kadan Daga Cikin.
Kushigo Wannan Shafin Dan Dakkota Tare Da Wasu Sababbin Wakokin.




DOWNLOAD MUSIC
Read More »

Wednesday, 25 October 2017

Music:- Naziru M-Ahmad Kara Hankuri “Baba” Muhammau Yusuf Niger





Sabuwar Waka Ke Nan Da Shahararen Mawakin Nan Na Sarakuna, Wanda Ake Kira Da Nazir M Ahmad Baban Waka Wannan Shine Makin Da Ya Shahara A Fannin Wakokin “Sarakuna” Da Na Manyan Manyan MuTane Dake Fada Aji.


Wannan Waka Ce Da Zaku Saurarete, Da Farkonta Yayi Baita Sama Da 5 Zuwa 7 Inda Yake Yin Tsokaci A General Muhammadu Buhari Kan Kwantawa Da Yayi Rashin Lafiya a gadon Asibiti Dake London, zakuji A Cikin Wakar.


Haka Kuma Mawakin “Nazir M Ahmad” A Cikin Wannan Wakar Tasa Ya Tabo Minitan Tsaro Na Kasar Niger “Muhammadu Yusuf” Inda A Cikin Wakar Sa Yakeyimasa Baiti Mai Take “Ga Giwa Ga Zaki Mamman Yusuf”.


Wannan Waka Domin Idan Ka Saurari Wannan Waka Zaka Amfana Da Abubuwa Da Dama Masu Dauke Da Abin LUra Ga Abinda Yakewa Waka.

Kuyo Download Na Wannan Waka Dai Ku Sha Sauraro Lafiya.

Download and Enjoy…….


DOWNLOAD MUSIC MP3

Read More »

Monday, 23 October 2017

Music: Wazirin Rarara Buhari Sai Yayi Takwas (8) Ko Gobe Buhari Sak



Sabuwar waka Baba Buhari Ke Nan Daga Bakin, Hazikin Mawakin Nan Na Siyasa Mai Suna “Yahaya Madawaki” Wanda Jama’a Kukafi Sani Da “Wazirin Rarara” Shine Dauke Sababin Baitoci Cikin Wakarsa.
Mawakin Ya Kara Da Cewa Jama’a Ku Gyara Zama Domin Komai Ba’a Faraba, Wannan Somatabi ke Nan Insha Allah.

Kamar Yadda Mu Admin Na PRessloaeed.com Mawakin Ya Sheds Muna Ke Nan, A Wata Fira Da Muka Zanta Da shi.
Wannan Waka CE Mai nuni Kan Cewa Buhari Sai Yayi Takwas (8) Insha Allah Kamar Yadda Wasu Ke Padan Cewa Baba Buhari Bazai Tsaya Takaraba A 2019, Wannan Kadan Ke Nan Daga Cikin Manufar wakar.
Ayi Download a Sha Sauraro Lafiya Allah Ya Bada Iko Ameen, Ni Naku Admin Na Pressloaded.com Ke Cewa Muhuta Lafiya.
Click Download Below And Start Listening:-




DOWNLOAD HERE
Read More »

Music: Husaini Danko – Kena Kira Daya Tilo




Sabuwar wakar husaini danko kenan mai suna Kena Kira Daya Tilo Kece.
Wannan wakar nasan ba kowane ya santaba Dan ko 2 days batayima da sakinta.
Wakar dai Wanda suka hauta wani sabon jarumine Tare da Bilkisu Shema nasan kun Santa.

Wakar da tayi dadi kuna iya jin samfirinta kadan daga garemu.
Kena Kira Daya Tilo Kece Zabinki Amsa Kicemin Nine.
Nazi tsaya kiji zancen dauka kar nafada ki min lale.
Allah yasa nai dacen barka kar nasanar ai Kulle.
A zuciya Da salon so shuka karki biris ya sulale.

Bacci kike farka hah kigane so Yatabani.
Kadan Daga Batotin wakar
Kuna iya sukar da ita zuwa wayoyinku.



DOWNLOAD MUSIC HERE



DOWNLOAD VIDEOS HERE
Read More »

Video: Wani Iskancin Sai Rahama Sadau Ku Kalla Abinda Tayi



Hmmmm komai kaga mutum yana aikatawa a wannan lokacin kawai ka kalleshi idan kasa masa ido mai makon ya rage to Sai ka kara tunzurashi ammafa ga mara hankali.
Amma idan mutum mai hankaline idan ya aikata Abu ba dai dai ba kai masa magana zai gyara sannan ya godema.

Ita rahama sadau idanma kuka samata ido kara gaba take saboda ita duniyarce a gabanta idan tana wani abun sai kace ma musulma ba.




Shin wannan Abu da take ya dace ga rayuwar ‘Ya musulma Ku bahaushiya.
Shin mai zakuce.





Read More »

Video: Sabon Nigerian Film Na Rahama Sadau Trailer – The Accidental SPY




Wani sabon Nigerian film na shahararriyar jarumar fina-finan Hausa wato RaHama Sadau.
Shidai wannan film din inaga kaf Nigerian film babu kamarsa Dan film ne aka tsarashi kamar American film Dan idan kana kallon film din idan ba cemaka akai Nigerian film bane zata zakai American film ne.
Sabo da film din ya daku sosai sabi da zakaga yadda ake wasan bindiga da kuma soyayya sannan ga kwamushe wato Kidnapped ga police kamar ba na Nigeria ba.

Ku kanku nasan film din zai matukar birgeku idan kuka kalli tallansa domin kada a Baku labari kuna iya kallon Tallan nasa anan.
Nasan masoya rahama sadau zasuji dadin wannan film din hardama Wanda ba masoyantaba.
Kawai addu,a zaku tayata dashi shine mafita

Sunan Film Din The Accidental SPY Nollywood


DOWNLOAD VIDEOS HERE

Read More »

Sunday, 22 October 2017

Yadda maza suke shigar mata suna aikata badala

Wannan Hoto da kuke gani wani namijine yayi shigar mata Yana aikata kwartanci.

Wakika Bestarewa an ra auto mana cewa wannan Hardin daman Yasaka aikata Irin wannan abun.

Asha karate lafia
Read More »

Friday, 20 October 2017

Tuberculosis lymphadenitis Disease



Tuberculous lymphadenitis (or tuberculous adenitis) is a chronic specific granulomatous inflammation of the lymph node with caseation necrosis, caused by infection with Mycobacterium tuberculosis or Mycobacterium bovis.
The characteristic morphological element is the tuberculous granuloma (caseating tubercule). This consists of giant multinucleated cells and (Langhans cells), surrounded by epithelioid cells aggregates, T cell lymphocytes and fibroblasts. Granulomatous tubercules eventually develop central caseous necrosis and tend to become confluent, replacing the lymphoid tissue .Involvement of the abdominal lymph nodes by TB is common and adenopathies can normally be found in various sites
Diagnosis

1)positive tuberclin test 2)chest radiograph 3) Imaging (Ultrasound scan or CT scan 4) cytology/
biopsy (Fine needle aspiration culture ) 5) AFB staining 6)mycobacterial culture
Treatment : The treatment of lymphatic TB is the same as that of pulmonary TB , the size of adenopathies decrease very slowly (over weeks or months

Surgery may be indicated in cases of lymph node TB caused by other mycobacteria and when the mediastinum has been affected (even with M, tuberculosis )and is extremely compressive
Read More »

Thursday, 19 October 2017

kannywood Jaruma Hadiza Gabon Na Daf Da Zama Amarya



Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa fitacciyar jarumar nan ta wasannin Hausa fim watau Hadiza Aliyu wadda aka fi sani da Hadiza Gabon na daf da zama amarya bayan da maganar auren ta ta fara karfi.
Duk da dai har yanzu jarumar bata bayyana wanda za ta aura din ba amma dai alamu da kuma kishin-kishin din da muke samu na nuni da cewa tuni jarumar ta tsaida wanda take so ta aura din kuma za a saka rana sha biki nan ba da dadewa ba. Hausazone.com dai ta samu cewa jarumar wadda mahaifinta dan asalin kasar Gabon ne yayin da ita kuma mahaifiyar ta 'yar asalin Jihar Adamawa cewa ta taba tsinka wani a dandalin sada zumunta bayan da ya bata shawarar tayi aure a kwanan baya inda ita kuma ta shawarce shi da ya bawa mahaifin sa shawara ya sakin uwar sa sai ta aure shi. Jama'a dai dama na ganin sana'ar fim bata kamaci matan ba inda a ko da yaushe sukan ba su shawarar suyi aure su bar harkar don kuma sun fi daraja a dakunan mijin su.
Read More »

Sunday, 15 October 2017

Music: Hamisu breaker sabuwar waka Dani Dake



Music:  sabuwar  waka daga  shahararen mawaki  Hamisu breaker  wadda yayiwa  Mai  take  Dani dake  Wanda kashipul yayi  kidan  wakar  shikuma  Hamisu breaker  ya  rarairawaka  wakar  da  aka yita  akanso  dama  dai kunsan  shi mawaki  indai batune akan  so  anxo  karshe amma  kar na  bafada muku  ayi  sauraro lafiya





DOWNLOAD HERE
Read More »

Saturday, 14 October 2017

Video:-Jarumar Hausa Film Ummah shehu Antozarta Ta A Arewa24




Video ne a wannan Shafi da Admin Na Sunnah Media Suka Kawomuku, inda zakuga yadda aminu momo Yayi Wata Interview Da Daya Daga Cikin Jarumar Film din Hausa.


Idan Yake Tambayarya Kan wacece Mahaifiyar Manzon Allah, Duk da Dai Gaskiya Baikamata Yayimata Wannnan Tambayarba A Dai Dai Wannnan lokaciba. Domin Duk Abinda Baka Shiryaba,


Bazaka Iya Amsashiba Cikin Lokaci. Amman Duk Da Hakan Aiyakamata itakuwa Ta Amsamishi Wannnan Tambaya Da Yayi Mata Ganin Cewa musulmace.


Amman sai Gashi Abin Ya Bata Mata Rai Ta Maidashi Wasa, Badadi Kokai Ne Akawa Wannnan Tambaya Koda Kuwa Kasani Kabada Amsa Domin Abinda Baka Zaton  a Tambayeka Anka Tambayeka Shi.


Ga Dai Video Nan Kuyi Download Ku Ga Yadda Firar Tasu Ta Kasance



DOWNLOAD HERE

Read More »
Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie