Download MP3
Music: ABDUL D One sabuwar Waka nagodewa Allah da shiyayini uhm ikon Allah aii Kai kaji dama Allah yana cewa idan ka godewa ni imata sai na karama to yau ABDUL d One shine a wata waka ta godiya ga Allah da yayi kuma ya bashi dama har gashi akejinsa har yake da masoya.
.
Kai dai ku dai ku saurari ABDUL D One.
.
Ayi sauraro lafiya
No comments
Post a Comment