[music] sabuwar Waka umar m Shareef Mai taken na aminta Wannan wakar ta umar sabuwace wadda ya bugata sannan kuma ya yiyita dawani yanani na kamar slow music amma kuma tafi kama da Salon R&B wanda yasaba sai dai yasan bada kalamai achiki Wanda masoya suke suyi amfani dasu sannan kuma umar kowa yasanshi wajan wake so ko Kauna amma sambadi wakar dan sheketa awayarka ko computer Dan sauraro.
.ayi sauraro lafiya
Download MP3
No comments
Post a Comment