.
Assalamu alaikum masoyana Maza da mata ina tayaku murna zagayo Eid Mubarak Mai abarka Allah ya karbi ibadar mu abin suma abin Allah yasa muna daga chikin bayin da ake yanta amen suma Allah yasa ayi bikin sallah lafiya amen suma.
.
Atayaku murna shagalinsa insha Allah xamuyi shagalli tare daku misalin yau Rana sallah zamuyi wasan sallah na farko achikin sallah a abacha usanta misallin karfe hudu 4:00 nayama masoyana farin chikinku shine namu Allah ya bar mu Tare xamu wassni .
Hamish Breaker.
Da
Faruk m Inuwa .
.
Allah yasa ayi sallah lafiya sai kunkara jina daga naku Hamisu breaker.
No comments
Post a Comment