*Dariya Dole Wlh Hmmm*😂😂
Wata Rana sarki yaje gidan mahaukata domin dubasu dakuma temakonsu sugaban gidan mahaukatan seyace duk afito dasu sarki xeyi bayani Akaihaka kuwa duk akatara mahaukatan gudaya sarki yaxo yagama maganar daxeyi tsaf.
Domin agane wanene yasami lfy acikin *mahaukatannan*se'aka tambayesu Waye xegayaman Wanda yaxo yayi bayani Yanxu.
Duk sukai shiru can 😂😂😂
Sedaya dakacikinsu yadaga hannu👆🏽yace gani Se akace to wanene fada mana? 😂😂😂
Se mahaukacinnan yayi Dariya😁 yace kuma wannan tambayar da kukai Aikun wahalar dakanku tinda kowama yasan kowaye anan 😳
Se akace to Waye? 😂😂😂
Se mahaukacinnan yace bakowabane *ZOMO NE*🐇 bakuga kunnuwansa ba Hmmmmm Yaga rawanin sarki me kunne biyu 2 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
No comments
Post a Comment