Pages

Games

Thursday, 29 June 2017

Sako daga rahama sadau

Sako daga  rahama sadau tana Mika godiya ga  barka da sallah  Allah ya maimaitamana  Amen suma amen  sannan kuma  Tana mika sakon bangajiya   ga duk masoya ga Wanda  sukaje kallon film Rariya

  
Sannan kuma tana   tanana  alfahari daku masoya dan ku mukeyi kuma  inda Baku baxamuyiba  sannan   kuma  .
Tannan kara godiya ga samari da yan mata  sannan kuma insha Allah  satin da zamu shiga  xanfito muku da sababin  film Film  wanda  kuke sonsu   .sai  anjima  kunkara  jinmu  Allah ya bar kauna

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie