Download MP3
Music: sabuwar waka shaharen mawakinan wato dauda kahutu rarara kenan wanda kowa yasanshi indai wajan wakene kamar shata yake gakuma kafiya a chikin wakokinsa kamar dama dasu yake Wannan wakar da yayiwa yan majslisace dama kasan kwarene awajan wakar siyasa.
.
Kuma gashi wajan wakar biki da dai sauransu.
Toh dai a yau dauda Kahuku rarara da ta siyasa karkuce nachikaku da bayani kudai saurari rarara.
.
Ayi sauraro lafiya
No comments
Post a Comment