Best of tsintuwa album 2017 album din da akadade ana jira album din tsintuwa dai wasu daga chikin mutane har Sun Fara fitar da rai da fitowar album din dan wasu suna ikirari Anya kuwa album din zai fito kuwa ko kuwa toh yanxu nesa taxo kusa album din yanxu zai fito nan da kwana goma album din zai fito
Zaku iyah sauraron Wannan sumin tabine daga chikin album kafin fitowar sauran su
Ayi sauraro lafiya.
.
.
.
.
.
No comments
Post a Comment