Download mp3
Music: sabuwar waka .
..
Nazir m Ahmad.
Mai taken mai bude sirin mujenta.
Wannan wakar anyi tane gamata masu tona sirin mujensu wanda komai sukayi da mujinsu sai su kwashe su fadawa kawayensu kuma haka dama wasu mata sukeso daga haka sai su samu dama aure miki miji su barki kina allah ya sawake amen suma amen ku dai saurari Sarki waka.
Ayi sauraro lafiya
No comments
Post a Comment