Pages

Games

Monday, 19 June 2017

Nazir m Ahmad a sabuwar waka Nafisat kabuga

Download video/mp3 
Music: Nazir m Ahmad a sabuwar waka mai  taken Nafisa kabuga. Wannan wakar ta shahararen mawaki Nazir m Ahmad  wadda ya  fitar a Wannan lokachi da yayiwa wata baiwar  Allah mai sunan Nafisat. Kowa yasan  sarki waka awajan  waka  wanda bayayiwa kudi waka uhm.
.
Toh kaji wai dama akwai Wanda bayayiwa kudi waka. Kaima haka Kake  ko Kuwa a. a.
.
Amma xaka iyah  Download  na wakar  Nazir m Ahmad.
.
Ayi  sauraro  lafiya

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie