DA DUMIDUMINSA
Sarkin Musulmi Ya Tabbatar Da Ganin Wata, Gobe Ne Karamar Sallah A Nijeriya
Daga Yusuf Dingyadi
Mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar III a nan garin Sokoto ya bayar da sanarwa ganin watan Shawwal a wurare da dama na Nijeriya.
Daga Maiduguri har Birnin Kebbi Allah Ya nufi al'ummar Musulmi sun ga wata.
Barka da shan ruwa da Sallah!
No comments
Post a Comment