Pages

Games

Friday, 16 June 2017

Airtel bonoza bonoza

Bonoza bonoza a yau ma muna dauke dawata sabuwar bonoza daga company airtel wato wannan shaharen company wanda suka saba kawo muku bonoza ta kira ko internet  Wato free browsing to a yau ma sunkawo muku wata hanya wada xaka samu  1gb a naira 300 kacal wow wani aiki  sai airtel karkabari  karki bari abaki Labari ko ayi baku kudai yi sauri ka sambado sim  airtel dan samu wannan bonoza data kawai dan [ *688#] dan samun naka kai ma   bonoza bonoza  allah  ya tai maka asambodi  ahankali banda kwanan online   ayi lafiya sai kunsake jina

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie