Assalamu alaikum warahamatullah yan uwa.
Da abokan arziki. A yau xamuyi bayani akan yadda xaka chire wayarka daga key wato (password or security).
.da farko wasu sukansa wayarsu security amma sukan manta walau Number.
.number.
.patter.
.name.
Da sauransu.
.Da.
Farko xaka kashe wayarka idan kayi mutuwa sai kaxare battery. .
Sai kaden makune da abin kara magang.
Watt..
(volume ).
Xata waxo maka rubutu kamar.
.sai kashiga na uku.
Kana shiga sai kadane abin kashewa xata dakyau karka kunnata xata dauki.
Minti biyu xuwa uku sai takama insha allah wannan security ya sauka tadawo kamar sabuwa. Allah ya bada sa. A
..
Sai anjima

About Abtech Blog
Thanks alot
ReplyDelete