Pages

Games

Thursday, 26 April 2018

Hack WhatsApp with QRLJacking in WEBM by anonymous side

Read More »

Sabuwar waka hamisu breaker hira video

Read More »

Siyasa Nigeria : Dalilan da suka sa muka gayyaci Buhari - Yakubu Dogara

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya ya yi karin haske kan dalilan da suka sa majalisar ta nemi Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana a gabanta domin ya yi bayani kan yawan kashe-kashen jama'ar da ake yi a fadin kasar.
Yakubu Dogara ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa hakkin gwamnati ne ta samar da tsaro ga al'ummarta, a don haka majalisar "ba za ta zuba ido tana gani ana kashe jama'a ba".
Matakin da majalisar ta dauka ya biyo bayan bukatar da dan majalisa Mark Gbilah daga jihar Benue, inda aka kashe mutum 16 ciki har da limaman coci biyu ranar Litinin, ya gabatar mata ne.
Daruruwan mutane ne suka rasa rayukansu a tashe-tashen hankula a bana tsakanin manoma da makiyaya a sassan kasar da dama.
Rikicin na Benue da ma wasu sassan kasar, na kara matsa lamba kan Shugaba Buhari a daidai lokacin da zabe ke kara karatowa.
Kudurin da aka gabatar a majalisar ya nemi Shugaba Buhari ya bayyana domin tattauna wa kan kashe-kashen na Benue da ma sauran yankunan kasar.
Kawo yanzu ba a bayyana lokaci ko ranar da shugaban zai bayyana ba, kuma babu wani martani ya zuwa yanzu daga fadar gwamnatin kasar kan wannan sammaci.
Gaddafi ne ya bai wa makiyaya makamai - Buhari
Abin da ya sa na nemi
Hon Yakubu Dogara ya kara da cewa "Dangane da karuwar hare-hare kan jama'ar gari a sassan kasar nan, mun kada kuri'ar yanke kauna kan hafsoshin sojin kasar nan kuma mun nemi a ciresu daga mukamansu".
"Babban hakkin gwamnati shi ne ta tsare rayuka da dukiyar al'ummarta, a don haka a matsayinmu na 'yan majalisar da suka san abin da ya kamata, ba za mu ci gaba da zuba ido muna kallo ana kashe jama'a ba".
Wasu 'yan kasar da dama dai na nuna rashin gamsuwarsu kan yadda gwamnatin ke tunkarar batun rikice-rikicen.
Sai dai gwamnatin ta Shugaba Buhari, wanda aka zaba saboda alkawarin samar da tsaro, ta nace cewa tana daukar matakan da su ka dace domin shawo kan lamarin.
Rikicin manoma da makiyaya
Rikicin manoma da makiyaya dai a Najeriya ya yi sanadin asarar rayuka daga dukkan bangarorin biyu, al'amarin da ya jawo hankalin kusan daukacin 'yan Najeriya.
Rikicin ya fi kamari ne a jihohin Filato da Benue da Taraba da Nassarawa da Kaduna.
A baya gwamnatin tarayya ta yi kira ga gwamnonin jihohin da lamarin ya shafa su samar da wuraren kiwo.
Sai dai gwamnonin sun yi fatali da wannan kira, suna masu cewa ba su da isassun filayen da za su bayar domin kiwo.
Amma a watan Fabrairu Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya gayyaci Fulani makiyaya su koma jiharsa domin gudanar da kiyo ba tare da samun matsala ba.
Bayani kan ShugabaBuhari a takaice:
Shekararsa 75
An zabe shi a matsayin shugaban kasa a zaben 28 ga Maris 2015
Ya yi shugaban mulkin sojan Najeriya daga 1984 zuwa 1985
An hambare shi a juyin mulki
Ya samu shaidar rashin kare hakkin dan adam
An yi amanna ba shi da cin hanci da rashawa
Mai ladabtarwa ne - a kan sa ma'aikatan gwamnati tsallen kwado idan suka yi lattin zuwa aiki
Musulmi ne daga arewacin Najeriya
Ya tsallake rijiya da baya a wani hari da Boko Haram ta kai masa
Read More »

Labaran wasani : Mohamed Salah: Kun san Balaraben da ya 'gagari' Turawa?

Kwanaki biyu bayan Mohamed Salah ya karbi kyautar gwarzon dan wasan Ingila na bana, dan wasan na Masar ya sake nuna kansa a Turai, a matsayin wanda zai iya zama gwarzon dan wasan duniya.
Salah ya kayatar da magoya bayan Liverpool da duk wani masoyin kwallon kafa a duniya a yayin da Liverpool ta lallasa Roma da ci 5-2 a gasar zakarun Turai a karawar farko na zagayen daf da na karshe.
Kwallo biyu Salah ya ci sannan ya bayar aka ci biyu a daren da magoya bayan Liverpool ba za su taba mantawa ba a Anfield.
Yanzu kwallo 43 Salah ya ci a wasa 47 a kakar bana, kwazon da ya sa wasu ke kwatanta dan wasan da fitattun 'yan kwallo irinsu Lionel Messi da Cristiano Ronaldo da kuma Neymar.
Wannan ya sa wasu ke ganin Salah ya cancanci ya lashe kyautar gwarzon dan wasan duniya ta Ballon d'Or.
Abin mamaki shi ne yadda wannan Balarabe, dan kasar Masar, ya zo ya daga tuta a cikin Turawa, acewar wasu masu sharhi kan al'amuran wasanni.
Babu wani Balarabe da ya taba yin irin bajintar da Mo Salah yake yi.
Yadda Mo Salah ya yi kaca-kaca da AS Roma
'Yan Liverpool na 'kaunar Musulunci' saboda Salah
Tsohon dan wasan Wales Robbie Savage ya shaida wa BBC cewa: "Dole ne a ba shi Ballon d'Or," bayan kwallo biyun da Salah ya jefa a ragar Roma.
Ya ce Salah yana da kyau, "Kada a damu da kyautar PFA da ya lashe, kawai a ba shi Ballon d'Or."
Tsohon dan wasan Liverpool Robbie Fowler wanda aka taba zaba domin lashe kyautar a 1996, ya bayyana Salah a matsayin "dan wasa mai ban mamaki".
Kishirwar wasan karshe a Kiev zai tabbata idan har Liverpool ta kammala aikinta a Rome a karawa ta biyu.
Idan an kammala gasar zakarun Turai ne kuma, Salah zai sake nuna kansa a duniya, a yayin da zai jagoranci Masar a gasar cin kofin duniya a Rasha.
Salah ne dan wasan Afirka na farko da ya ci kwallo akalla tara a kakar wasa a tarihin gasar zakarun Turai.
Salah ya jefa kwallo a raga a wasa biyar a jere da aka fara da shi a gasar zakarun Turai.
Click to see content: Liverpool_top_scorers_hausa
Ta yaya za a kwatanta Salah da su Ronaldo?
Dan wasan Real Madrid Cristiano Ronaldo da Lionel Messi na Barcelona da kuma Neymar na Paris St-Germain su ake gani mafiya shahara a duniyar tamaula a yanzu, amma ta yaya za a kwatanta kwazonsu a bana da Salah?
Dan wasa Wasan da aka buga Kwallo Taimako a ci kwallo Nasara wurin kai hari Samar da damar cin kwallo Har da nuf rag

Salah 47 43 13 23.89 87 90

Ronaldo 39 42 8 16.22 53 111

Messi 50 40 18 14.81 112 12

Neymar 30 28 16 20.59 98

Read More »

Labaran duniya : Hotunan mummunan hadari da ya faru a Abuja

Wata babbar motar daukar yashi ta yi mummunan hadari a Abuja babban birnin Tarayyar Najeriya inda ta abka ta doki fililon babbar gada a unguwar Mabushi.
Hadarin ya faru ne da yammacin Laraba a daidai lokacin da ake tashi daga aiki.
Hadarin ya shafi wasu motocin tasi guda biyu inda akalla mutane 5 suka mutu.
Rahotanni sun ce rashin birki ne ya sa babbar motar da doki ginshikan babbar gadar.
Da farko motocin tasi guda biyu ne suka fara yin hadari a kasan gadar da ke zuwa Gwarinpa.
Bayan isowar jami'an tsaro suna kokarin diba hadarin 'yan tasi, sai ga babbar motar a guje kuma a lokacin da suke kokarin tsayar da shi, rahotanni suka ce ya abka ginshikan gadar.
Wasu shaidu sun ce direban babbar motar ya yi ta yi wa jami'an tsaro hannu su kauce saboda ba ya da birki, kafin ya ci birki da ginshikan babbar gadar a Abuja.
Mutanen da ke cikin babbar motar dai babu wanda ya fita, dukkaninsu sun mutu
An shafe lokaci ana kokarin fitar da gawar yaron babbar motar da direba wadanda kan motar ya game da su a ginshikan gadar
Wannan dai wani mummunan al'amari ne da ya faru a Abuja wanda ya haifar da cunkuson mutane da ababen hawa.
Read More »

Technology : The glass bridge across China's 'Grand Canyon' is a trippy architectural marvel that's all over Instagram

The glass bridge across China's 'Grand Canyon' is a trippy architectural marvel that's all over Instagram

pulse.ng
Apr 25, 2018 3:40 PM

The Zhangjiajie Grand Canyon Glass Bridge in China is the world's longest and highest glass bridge. It gained widespread popularity after opening in 2016 and has been featured in numerous viral videos. When I visited, it was nothing like what I expected ... and not in a good way.

null  (Harrison Jacobs/Business Insider)

  • The Zhangjiajie Grand Canyon Glass Bridge in China is the longest and highest glass bridge in the world.
  • It gained widespread popularity after opening in 2016 and has been featured in numerous viral videos showing tourists having thrilling and terrifying experiences looking through the glass floor.
  • While the scenery was beautiful, the site was overrun with tourists and the glass was so scuffed it was hard to see to the floor below.
  • The entire experience was underwhelming given the price point and the numerous difficulties to visiting.
Like many millennial travelers, I sometimes pick my vacation destinations based on something I see on the internet. Such was the case with a recent trip to China.
After seeing viral video after viral video of terrified tourists crawling over a futuristic glass bridge spanning a verdant gorge, I decided I had to visit.
Opened in 2016, the Zhangjiajie Grand Canyon Glass Bridge in Hunan, China is the tallest and longest glass bridge in the world. The walkway sits 980 feet above the canyon floor and is more than 1,400 feet long.
It had been billed as both breathtakingly beautiful and thrilling — a place, some might say, to get the ultimate selfie.
Soon after arriving, I learned a hard lesson in the difference between the glossy photos and videos of travel media and the reality for the average tourist.
Here's what it was like:

The Zhangjiajie Grand Canyon Glass Bridge is located in the mountainous province of Hunan in southern China. It's a 45-minute bus ride from Wulingyuan, a scenic town at the base of the stunning Wuling Mountain Range, where most tourists stay.

The Zhangjiajie Grand Canyon Glass Bridge is located in the mountainous province of Hunan in southern China. It's a 45-minute bus ride from Wulingyuan, a scenic town at the base of the stunning Wuling Mountain Range, where most tourists stay.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

The Wuling Mountain Range is known for its 3,000 quartzite sandstone pillars that look like floating mountains on a misty day. While I was excited to see that, I jumped at the chance to see the bridge. It looked like an architectural marvel on top of China's Grand Canyon.

The Wuling Mountain Range is known for its 3,000 quartzite sandstone pillars that look like floating mountains on a misty day. While I was excited to see that, I jumped at the chance to see the bridge. It looked like an architectural marvel on top of China's Grand Canyon.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

We arrived at the bridge a little after noon to a very heavy security procedure —x-ray machine, metal detector, and pat-down. It was extremely lucky that I happened to have our passports, which were required for entry, in my backpack. What wasn't lucky was that the security person informed me (in Mandarin, which I don't speak), that I couldn't bring my backpack or my camera.

We arrived at the bridge a little after noon to a very heavy security procedure —x-ray machine, metal detector, and pat-down. It was extremely lucky that I happened to have our passports, which were required for entry, in my backpack. What wasn't lucky was that the security person informed me (in Mandarin, which I don't speak), that I couldn't bring my backpack or my camera.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

But the lockers didn't accept cash or credit card, only WeChat Pay or AliPay, the two ubiquitous mobile-payment apps only open to those with a Chinese bank card. I ended up giving cash to the locker room attendant, who used her WePay account to secure a locker for me. If she disappeared, I would have no way to prove the $1,500 camera in C21 was mine. She told me to be back by 6 p.m. — when she got off her shift.

But the lockers didn't accept cash or credit card, only WeChat Pay or AliPay, the two ubiquitous mobile-payment apps only open to those with a Chinese bank card. I ended up giving cash to the locker room attendant, who used her WePay account to secure a locker for me. If she disappeared, I would have no way to prove the $1,500 camera in C21 was mine. She told me to be back by 6 p.m. — when she got off her shift.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

The second time through security was a cinch, but at the ticket window, we found two new problems. The ticket for the Glass Bridge cost 138 RMB ($22), while the ticket for the Grand Canyon on the other side cost an additional 118 RMB ($19). Keep in mind that a cheap meal in the area probably runs about 15-30 RMB.

The second time through security was a cinch, but at the ticket window, we found two new problems. The ticket for the Glass Bridge cost 138 RMB ($22), while the ticket for the Grand Canyon on the other side cost an additional 118 RMB ($19). Keep in mind that a cheap meal in the area probably runs about 15-30 RMB.  (Harrison Jacobs/Business Insider)
Source: China Highlights (This website has a lot of useful tourist information about visiting the bridge and the surrounding mountains.)

The ticket counter only accepted cash, WePay/AliPay, or UnionPay (China's national debit card). We only had enough cash for the bridge alone, which would have been okay except that if you don't buy the combined bridge/Grand Canyon ticket, you can't go on the bridge until 4:30 p.m. — 3.5 hours from then — and you can't buy the ticket until 3:30 p.m.

The ticket counter only accepted cash, WePay/AliPay, or UnionPay (China's national debit card). We only had enough cash for the bridge alone, which would have been okay except that if you don't buy the combined bridge/Grand Canyon ticket, you can't go on the bridge until 4:30 p.m. — 3.5 hours from then — and you can't buy the ticket until 3:30 p.m.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

The ATMs we found weren't even plugged in, so we resigned ourselves to waiting 2.5 hours until we could buy the tickets. We strolled through the main building, which reminded me of the building where the park staff live in Westworld or Jurassic Park. The gift shop was surprisingly full of chic clothing, rather than the usual crap.

The ATMs we found weren't even plugged in, so we resigned ourselves to waiting 2.5 hours until we could buy the tickets. We strolled through the main building, which reminded me of the building where the park staff live in Westworld or Jurassic Park. The gift shop was surprisingly full of chic clothing, rather than the usual crap.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

There wasn't much to do but stare out the window for a peek at that glorious glass bridge. Fun fact: Officials closed the bridge one month after opening when it started receiving 80,000 (mostly Chinese) tourists per day. The owners improved the facility's infrastructure and added turnstiles to limit the number of visitors to 800 at a time and 8,000 per day.

There wasn't much to do but stare out the window for a peek at that glorious glass bridge. Fun fact: Officials closed the bridge one month after opening when it started receiving 80,000 (mostly Chinese) tourists per day. The owners improved the facility's infrastructure and added turnstiles to limit the number of visitors to 800 at a time and 8,000 per day.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

Everyone who visits receives a time-slot to visit the bridge. But for those only going to the bridge, and not the Grand Canyon, the only time-slot is 4:30 p.m. That meant there were a lot of people sleeping and scrolling through social media in the waiting room. Yours truly, included.

Everyone who visits receives a time-slot to visit the bridge. But for those only going to the bridge, and not the Grand Canyon, the only time-slot is 4:30 p.m. That meant there were a lot of people sleeping and scrolling through social media in the waiting room. Yours truly, included.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

At 3:20 p.m., we ran to the ticket counter. We got in the line for the ticket attendant we had already spoken to, but as we did, tour guides kept pushing in front of us to pick up 40 or 50 tickets a piece for their group. With the time-slot maxed out at 800, I was worried we wouldn't even get a ticket.

At 3:20 p.m., we ran to the ticket counter. We got in the line for the ticket attendant we had already spoken to, but as we did, tour guides kept pushing in front of us to pick up 40 or 50 tickets a piece for their group. With the time-slot maxed out at 800, I was worried we wouldn't even get a ticket.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

After muscling our way past the third tour guide, we got the ticket attendant's attention. It was only 3:30 p.m., but we were late, she said. When I went down the escalator, I saw why. There were already at least 600 people in line waiting, mostly from tour groups. The line circled the the entire building.

After muscling our way past the third tour guide, we got the ticket attendant's attention. It was only 3:30 p.m., but we were late, she said. When I went down the escalator, I saw why. There were already at least 600 people in line waiting, mostly from tour groups. The line circled the the entire building.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

When the clock hit 4:00 p.m., the tourists in line bum-rushed the turnstiles. It was mayhem. There's a video of it on my Instagram.

When the clock hit 4:00 p.m., the tourists in line bum-rushed the turnstiles. It was mayhem. There's a video of it on my Instagram.
When the clock hit 4:00 p.m., the tourists in line bum-rushed the turnstiles. It was mayhem. There's a video of it on my Instagram.  (Harrison Jacobs/Business Insider)
The video can be found on my Instagram, by clicking on my story highlights for Zhangjiajie »

We were packed into a new line like sardines. The line passed through a outdoor stretch, and continued into another building just outside the foot of the bridge, where it snaked up and down several times. It would have been adrenaline-inducing for any claustrophobic thrill-seekers.

We were packed into a new line like sardines. The line passed through a outdoor stretch, and continued into another building just outside the foot of the bridge, where it snaked up and down several times. It would have been adrenaline-inducing for any claustrophobic thrill-seekers.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

Before going out onto the bridge, we were handed a pair of rubber-padded booties to put over our shoes. It was at this point that I learned why I wasn't allowed to bring my camera. Apparently, officials were worried that any large objects (cameras, drones, backpacks, etc) might crack the bridge. I suspect the large crowds had something to do with it as well.

Before going out onto the bridge, we were handed a pair of rubber-padded booties to put over our shoes. It was at this point that I learned why I wasn't allowed to bring my camera. Apparently, officials were worried that any large objects (cameras, drones, backpacks, etc) might crack the bridge. I suspect the large crowds had something to do with it as well.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

Once you have your booties, you walk up stairs into a kind of amphitheater looking out onto the bridge. Admittedly, the bridge is pretty spectacular. It was designed by Israeli architect Haim Dotan and Chinese engineer Zhi Dong Cheng.

 (Harrison Jacobs/Business Insider)

But before I could get on the bridge, I had to put on my booties. The bridge's floor is made of 99 panels of multi-layered glass 23.6 inches thick. The booties protect the glass from scuffing ... in theory.

But before I could get on the bridge, I had to put on my booties. The bridge's floor is made of 99 panels of multi-layered glass 23.6 inches thick. The booties protect the glass from scuffing ... in theory.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

At $74.6 million to build, the bridge is beautifully designed. It tapers from 50 feet at the ends to 19.6 feet in the center. The narrowing was achieved by curving the main support cables inward, allowing the smaller cables to splay out in its iconic butterfly formation. It's all very cool ...

At $74.6 million to build, the bridge is beautifully designed. It tapers from 50 feet at the ends to 19.6 feet in the center. The narrowing was achieved by curving the main support cables inward, allowing the smaller cables to splay out in its iconic butterfly formation. It's all very cool ...  (Harrison Jacobs/Business Insider)
Sources: Highest Bridges (This website has a ton of photos and information about the construction of the bridge, if you are interested); Wired (This article has a lot of cool information about how the bridge was designed.)

...but even with only 800 people allowed on the bridge at a time, it feels packed. Few people are simply walking on the bridge or taking in the view.

...but even with only 800 people allowed on the bridge at a time, it feels packed. Few people are simply walking on the bridge or taking in the view.
...but even with only 800 people allowed on the bridge at a time, it feels packed. Few people are simply walking on the bridge or taking in the view.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

Just about everyone is trying to do the same thing — take a selfie on the glass-bottomed floor so it looks like they are floating. You are constantly navigating around the people sitting or laying on the glass. Which means, you can't do much looking through the glass before someone comes and sits down on the open space.

Just about everyone is trying to do the same thing — take a selfie on the glass-bottomed floor so it looks like they are floating. You are constantly navigating around the people sitting or laying on the glass. Which means, you can't do much looking through the glass before someone comes and sits down on the open space.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

Not to mention that the glass panels are scuffed up to the point where you are mostly looking at scratches and reflections when you look down anyways.

Not to mention that the glass panels are scuffed up to the point where you are mostly looking at scratches and reflections when you look down anyways.
Not to mention that the glass panels are scuffed up to the point where you are mostly looking at scratches and reflections when you look down anyways.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

The panels directly in the middle of the bridge (the highest point) were covered up. I'm not sure if its because they were working on them, or if they are always that way. Below the center, there is a platform for "the world's highest bungee jump," but I didn't see anyone opting for that thrill ride.

The panels directly in the middle of the bridge (the highest point) were covered up. I'm not sure if its because they were working on them, or if they are always that way. Below the center, there is a platform for "the world's highest bungee jump," but I didn't see anyone opting for that thrill ride.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

The scenery is gorgeous. There is little like China's granite mountains carpeted with lush green vegetation.

The scenery is gorgeous. There is little like China's granite mountains carpeted with lush green vegetation.
The scenery is gorgeous. There is little like China's granite mountains carpeted with lush green vegetation.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

When I got to the far end of the bridge — where the panels were slightly less scuffed — I got a bit of the vertigo-induced sweaty palms-feeling that I thought would be my dominant experience at the bridge. It was a trip.

When I got to the far end of the bridge — where the panels were slightly less scuffed — I got a bit of the vertigo-induced sweaty palms-feeling that I thought would be my dominant experience at the bridge. It was a trip.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

I can't say enough about the view. It was a perfect day — breezy, sunny, and around 72 degrees. But we were there in April, and peak season for Zhangjiajie is during the hot, humid summer months when the temperature picks up to 83 degrees Fahrenheit or higher. I can't imagine it then.

I can't say enough about the view. It was a perfect day — breezy, sunny, and around 72 degrees. But we were there in April, and peak season for Zhangjiajie is during the hot, humid summer months when the temperature picks up to 83 degrees Fahrenheit or higher. I can't imagine it then.  (Harrison Jacobs/Business Insider)

I sprinted back to the locker room attendant to pick up my camera minutes before 6 p.m. The next day, at the breathtaking mountains of Zhangjiajie National Forest Park, I regretted that I didn't just spend an extra day exploring the magical stone pillars that far outshined anything the glass bridge had to offer. It should have been obvious from the viral videos, but this was one big tourist trap.

I sprinted back to the locker room attendant to pick up my camera minutes before 6 p.m. The next day, at the breathtaking mountains of Zhangjiajie National Forest Park, I regretted that I didn't just spend an extra day exploring the magical stone pillars that far outshined anything the glass bridge had to offer. It should have been obvious from the viral videos, but this was one big tourist trap.  (Harrison Jacobs/Business Insider)
Read More »

News of political : People can't stop talking about how Melania Trump seems to avoid holding the president's hand — here's what it might say about their relationship

People can't stop talking about how Melania Trump seems to avoid holding the president's hand — here's what it might say about their relationship

pulse.ng
Apr 24, 2018 11:49 PM

Melania Trump has been seen seemingly avoiding holding Donald Trump's hand. Experts say handholding is an intimate gesture that's important for relationships.

The Trumps' behavior is puzzling.  (Andrew Harnik/AP Images)
  • Melania Trump appeared to avoid holding the president's hand during a recent photo op with the French president and his wife.
  • This isn't the first time they've had an awkward handholding interaction in public.
  • Experts say public handholding can be a sign that you're a close couple — though some political couples avoid any kind of PDA.
Donald and Melania's hands are once again drawing eyes all over the world, after yet another botched attempt at a public display of affection.
During a photo op Tuesday on the South Lawn, with French President Emmanuel Macron and his wife Brigitte, cameras recorded the president attempting to hold his wife's hand. (You can watch the video on C-SPAN, and Twitter user BetsyBits tweeted a clip from MSNBC.)
He even wiggled his pinky finger toward her as she moved her hand away and appeared to inhale deeply. Finally, Melania seemed to relent and the couple clasped hands.
The Trumps have danced this dance before. In March, ABC News captured footage of Donald Trump running up the stairs to board Air Force One — leaving behind his wife in high heels and a skirt.
When they disembarked, ABC footageshows Trump repeatedly trying to grab Melania's hand while she eludes his grasp. It's unclear whether Melania's behavior was a deliberate snub or whether she was simply trying to keep her outfit together.

NBC footage
 from February 2018 shows a similarly awkward interaction — Melania's hand was underneath her coat, which was draped over her shoulders.
Not too long before, it was reported that Trump allegedly had an affair with porn star Stormy Daniels and allegedly paid her to stay quiet about it.
And in May 2017, Israeli newspaper Haaretz showed Melania swatting away the president's hand during their visit to Tel Aviv.
The president's attempts to show the world he loves his wife have often been the subject of ridicule. In September 2017, Jimmy Kimmel poked fun at Trump giving his wife a firm handshake at a commemoration of the 70th anniversary of the Air Force. Kimmel called it "the most uncomfortable display of affection between any husband and wife this year."

Handholding can be a 'public demonstration about coupledom'

As for the significance of handholding, Dalton Conley, a professor of sociology at Princeton University, told The New York Times in 2006: "It's less about sex than about a public demonstration about coupledom."
The Times article cited a study published in the journal Psychological Science, which found that when happily married women held their spouses' hand while they received mild electric shocks, the parts of their brain associated with pain were less active than when they weren't holding their spouse's hand.
Interestingly, Prince William and Kate Middleton rarely hold hands in public. As INSIDER's Kristin Salaky reported, the couple is likely following Queen Elizabeth's lead, and the queen generally doesn't hold hands with her husband in public.
Prince Harry and Meghan Markle, on the other hand, have been seen cuddling and holding hands.
Ultimately, we can't say for sure what's causing Melania to appear to avoid holding her husband's hand. It could be that they have two different approaches to how much PDA is acceptable.
Read More »
Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie