Sabuwar wakar Abdul D One Kenan Mai Suna ” Kallo Guda ” Gaskiya wakar mai golden voice tayi dadi sosai yadda yake bawa masoya nishadi da kwantar dazuciya.
To ina kuke masoya da kuma masoya juna kuzo domin dakko wakar kallo guda ta mawaki abdul d one domin sauraran abinda tazo muku dashi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Nai kallo guda daganinki masoyiya So yai tambari a filin zuciya
– Nai kallo guda daganinka masoyina So yai tambari a birnin zuciya
– Kyan alkawwari cikishi hakanne fahari
– Duk mai hankali bai kyarar dan almajiri
– Kowane dan adam Allah yasa masa nazari
– Atafin hannuwanmu kowa anmasa tambari
– Kallo guda naimiki kin kajani zuwa cikin gidanki masoyiya
– Zamani riga ake kira
– Ni da kai mun taka gan gara
– Kasa a zuciya kai nake jira
Kuji dai kadan daga baitin wakar Kallo Guda Ta Abdul D One domin jinta gaba daya sai ku dakkota.
DOWNLOAD MUSIC MP3
No comments
Post a Comment