Pages

Games

Wednesday, 17 January 2018

[Music] Sabon Album Sayyad Gadan Kaya “Ga Tsaraba Album”


Ku saukar gami da sauraron sababbin wakokin Sayyad Gadan Kaya guda 2 daga sabon Album dinsa mai suna "Ga Tsaraba Album"
Taba ka lashe daga sabon Album din fasihin matashin mawakin fina finan Hausa Sayyad Gadankaya wanda ya fitar a ranar 15 ga wannan watan mai suna "Ga Tsaraba Album"
Hakika ya kawata wakokin, kuma sunyi matukar dadi sosai abun ma sai wanda yaji, yanzu gashinan ku fara da wadan nan guda biyun sauran kuma ku nema a kasuwa, Ayi Sauraro Lafiya

1-- Ki Gane So

 DOWNLOAD MUSIC HERE

2-- Ranar Masoya

DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie