Pages

Games

Thursday, 25 January 2018

Music: Husaini Danko – Bulaliya


Sabuwar Wakar Husaini Danko Mai suna ” Bulaliya ” kai gaskiya wakar tayi dadi taji kida dama anzo gidan kida kunga dole tasha kidi.
Wakar husaini danko kenan gidan kida
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR :-
– Ga wata sabuwa
– Mai kaunarka bashi kauna
– Barza hatsi ka tauna waina
– Kalmominka jisu tauna
– Idanka kar katasu auna
– Wanda yafika to tsuguna
– Mai zargin husaini daina
– Dau bulaliyarshi auna
– In ta hauka kaji daina
– Nuni yai adaina barna
– Damke yan uwanka gana
Kunji dai kadan daga baitin wakar husaini danko mai suna ” Bulaliya ” husaini domin jin sauran ku dakkota.


    DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie