Pages

Games

Thursday, 25 January 2018

Music: Nazeer M Saulawa Kece Muradina

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Soyayya Mai Sanyaya Zuciya Ta Matashin Mawaki Nazeer M Saulawa Mai Suna Kece Muradina
BAITUKA
-Muradina Kece Ba Zan Iya In Babu Ke Ba
-Muradina Kai Ne Bazan Iya In Babu Kai Ba
-Na Baki Soyayya Zo Ki Karba, Ba Zan Cire Ki A Zuciya Baa, Kin Zama Garkuwar Zuciya Taa, Ban Iya Ko Mai In Babu Ke Baa, Na Bude Shafi Na Soyayya Ba Zanyi Inba Ɗaliba Baa, Kin Shiga Dukka Sashi Na Raina Kin Zama Sirrin Zuciya Taa.
-Ka Zama Jigon Rayuwa Taa, Rabo Da Kai Ba Zanyi Kuskure Baa, Ako Ina Zansa Kafa Ta, Ba Zana Je Inda Babu Kai Baa, Zuciyata Ta Makance Idanuwa Kai Suke Dubaa, Gamo Da Kai Nasan Ɗandanon So, Don Baka Ban Ruwan Maɗaci Ba.
-Mai Kyan Gani, Mai Kyan Idanu Kece Farin Ciki Na Rainaa, Kyawun Hali Da Kyawun Zubin Ki Su, Suka Ingiza Ni Kaunaa, Ni Bani Son Wata Maddadin Ki, Kin Mini Komai A Kaunaa, Na Jefa So Cikin Ƙugiyata Ita Ke Jawo Sahiba Taa.



      DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie