Pages

Games

Sunday, 14 January 2018

[Music] Sabuwar wakar Hamisu Breaker Da Sk Khalifa “Hafsa”

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Da Sk Khalifa Mai Suna Hafsa
Saukar Da Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Tareda SK. Khalifa Dorayi Me Suna Hafsah.
Wakar Hafsah wakace da aka Renata cikin yaruka guda biyu, yaren Hausa da kuma Turanci.
Duk da kasantuwar cewa wakar Hafsah ba itace wakar Soyayya ta farko da aka fara yinta da harshen Hausa da Turanci ba a duniyar mawakan Hausa Nanaye.
Amma hakika mawakan sun nuna matukar hazakarsu a cikin wannan wakar ta yadda sukayita tayi daidai da zamani da kuma abunda masu Sauraro suke bukata, duk da kasantuwar Matasan mawaka masu taso wa.
Musamman idan mukayi wai waye adon tafiya zamuga cewa tuni wasu daga cikin fitattun mawakan Hausa, na wannan lokaci sunyi irin wannan tsarin na hada harshen Hausa da Turanci a wakar Soyayya,
Kamar irinsu Nura M Inuwa tare da Billy'o a cikin wakarsa me suna ZAHRA, da kuma Umar M Sharif a cikin wakarsa ta MARYAMA wacce sukayi da Soja, dama sauran wasu wakokin sa.
Domin haka zanso kujiye ma kunnuwan wannan wakar domin kuwa nasan kwarai zaku yaba.

Ayi Sauraro Lafiya.


    DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie