Wakar Aye Aye Daya Ce Daga Cikin Zafafan
Wakokin Boka Album Na Mr Bangis Wanda
Ya Fitar A Kwanakin Nan Inda Suka Yita
Shida Mawaki Nura M Inuwa.
Hakika Wakar Tayi Matukar Dadi Kuma
Tazo Da Wani Irin Sabon Salo Na Daban
Wanda Baku Taba Jin Irin Saba.
Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar.
BAITI :-
Aye Aye Aye Nura M Inuwa Every Day She Day Calling My Phone, Idan Ko Na Ganta She Day Hide Her Face. Sai Kaji Tace Wai Ita Kunya Take Ji.
Ayi Sauraro Lafiya.
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment