Pages

Games

Thursday, 18 January 2018

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 37 Arewa24

Domin kallo cigaban shirin dadin kowa na satin da yaga bata yau sai ku sammbada domin mazge chakwakiyar da ta gabata a cikin wancan satin.
Sallau Kowa naka ya dawo garin Dadin Kowa da kudinda da kuma burin zama Dangoten Dadin Kowa inda ya hadu da Alhaji Mamuda dan Abuja don yin harka.
Shin Sallau zai cimma burinsa kuwa?
A biyomu a sha kallo. Kar ku bari a baku labari.
Tofa sallau ba mutunci yayin da yazo ya zauna domin lissafa kudi sai kawai wani yaro ya garo taya inda sallau ya fara masifa wa yaro sha yake hari aka kawo masa a wannan satin kawai ku sammbadi kallo lafiya.

   LINK 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

   LINK 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie