Pages

Games

Friday, 12 January 2018

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 35 Arewa24





jama’ar wannan shafi mai albarka barkanmu da kasancewa a wannan satin a satin baya kunjimu shiru bisa jinkirtawa da mukai bamu kawo muku shiba to yau gashi hade da na 36.
Tirkashi! Mai hali dai baya taba fasa halinsa. Saukowar Malam Kabiru garin Dadin Kowa ya koma san’arsa ta bara, daga nan kuma ya bazama cikin gari neman matarsa Delu Chogal.
Wai shin yaya zata kasance idan Delu taji labarin Malam Kabiru ya dawo? Kar Ku bari a baku labari.






No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie