Sabuwar wakar umar m shareef kenan mai suna Safna wace yanzu haka ake shirin fim din safna wanda kamfanin sultan printing.
Gaskiya wakar tayi dadi sosai Kuma wanda ya hau bidiyon wakar shine Yayansa Abdul M Shareef Tare da maryam booth.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Dace ni nayi akan soyayya na more
– Ke nafiso kezam zabina
– Samunki ya zam cikon burina
– Hotonki na kaiwa gida dangina
– Kowa ya duba abokai sun duba amsa suka bani suna cewa mun dace
– Niko kawayena da ganinka sun kyasa
– Ni sai nakecewa daga zuciya lallai sun kwafsa
– Bana kara barinsu su ganka tundaga yau dan kun gaisa
– Sarewa nai busa Ajiyarka inkai nisa yarda sam babu akan kawaye karyace
Kunji kadan daga cikin baitin wakar sai ku dakko domin saurarenta gaba daya.
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment