Pages

Games

Thursday, 25 January 2018

[MUSIC]Wakokin Aminu Ala [Farfeshiya Album]New song's

Sababben wakokin Aminu Abubakar Ladan wanda anka fi sani da suna Aminu Ala ,Wasu ma na masa laqabi da Alan waka to hakane ? shin ko ba haka ba ne ni dae nasan wannan sunan ya chanchanta da shi sbd Aminu Ala mutum ne da Allah yaba shi basira wajen fadin wakar hausa wanda har da jami'o'i suna gayyatar wajen bukin hausawa.
 Da kuma kungiyoyin ladibai da ke kwalejin hausa suna gayyatar suna karamasa .
A Yau muna dauke da new album mai sunan FARFESHIYA wannan album dae yana dauke da wakoki masu dauke da kaifiyya,salon maganar hausa da dae maka mantansu.
Domin saukar da wadanan Audio sai ka saukar daya bayan daya .
 
     Farfeshi Album song -1 [Aminu Ala]


     DOWNLOAD MUSIC HERE

 
   Farfeshi Album song -2[Aminu Ala]

    DOWNLOAD MUSIC HERE


 Farfeshi Album song -3 [Aminu Ala]


   DOWNLOAD MUSIC HERE


 Farfeshi Album song -4 [Aminu Ala]

   DOWNLOAD MUSIC HERE


 Farfeshi Album song -5 [Aminu Ala]


  Farfeshi Album song -6 [Aminu Ala]

   DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie