Pages

Games

Monday, 22 January 2018

Music: Husaini Danko – Ishara

Sabuwar wakar Husaini danko Mai suna ” Ishara ” Kai gaskiya danko baka tausayawa kida sai dai kinma ya yi kidan da kansa idan yaji wahala.
Gaskiya wannan wakar tayi dadi dan tazo da fadakarwa da nishadantar wa.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
Karanta Anan :- Sababbin Albums Na Husaini Danko
– Mukasan hakin so bama yaudara Munzamadai so yasa munyi iri daya
– Ko amafarki naganki
– Dole kulawa nabaki
– Ki kauda fushin zuciyarki
– So da jini shi yasa nai kama dake
– Zan mutu in rayuwa nai rashi dake
– Zuciya ke dai taban take min ishara
– Sai da azanci za’aba harshe kalami
– So da kawaici ba wuyar samun mukami
– Karbi ka amsa taimakon junanmu zami
Kunji kadan daga baitin wakar Ishara Ta husaini danko.
Sannan Kujirayemu Insha Allahu Nan Da Karshen Wannan Wata Zamu Kawo muku Album Dinsa Guda Biyu.

     DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie