Sabuwar wakar husaini danko mai suna ” Sabo Da Maza ” wannan wakar itace kasa acikin fim din dan iya wanda yanzu haka ake kan shiryashi.
Wakar ansata cikin film din rahama sadau da Sadik sani sadik fim din ya kunshi abubuwa da yawa.
Barkwanci action da dai sauransu.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sabo da mazan kwarai jari samunki naba cikon buri mai aje kudiri rago nasanar miki So dashi nazo
– Daga nai furuci kece baki da jikina
– Tunda so nabi zannace danna cima rabona
– Zanjira naji har kece kin biyo ra’ayina
– Mai hakemiki kurmace batajin furuci na
– Kenaso naga zan nuna rai dake yaka kwana
– Ba’ayiwa rago kusa ko ayimishi karma
– Wanda yaggudu ya kasa ba’a barmishi dama
– So najishi kamar kusa gashi yabi jiki ma
Kunji kadan daga baitin wannan wakar kawai ku dakko danjin sauran a audio
DOWNLOAD MUSIC MP3
No comments
Post a Comment