MUSIC: Saukar Da Wakar Hamisu Breaker Masoyana.
Kamar Dai Yadda Kuka Sani Hamisu Breaker Daya Ne Daga Cikin Matasan Mawakan Hausa Na Wannan Zamani Dan Asalin Jahar Kano a Nigeria.
Wanda Yayi Fice Kuma Ya Shahara Wajan Iya Sanyaya Zuciyoyin Ma'abota Sauraro.
Shi Yasa A Wannan Karon Ma Gamu Nan Mun Sake Garzayo Muku Da Wata Mai Zafi Daga Kundin Sa Mai Suna "Masoyana" Hakika Wakar Tayi Dadi Kuma Tana Kunshe Da Muhimmin Sako Zuwa Ga Dukkan Masoya.
Gatanan Ku Saukar ku saurara,
Ayi Sauraro Lafiya.
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment