Pages

Games

Monday, 29 January 2018

Music: Nura M Inuwa Matan Zamani

Saukar Da Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Matan Zamani, Taba Ka Lashe Daga Nura M Inuwa Cikin Album Din Manyan Mata Album
Kamar Dai Yadda Kuka Sani, A Safiyar Yaune Nura M Inuwa Ya Fitar Da Sanarwa Akan Ranar Da Zai Saki Sababbin Album Din Nan Nasa Guda Biyu, Wasika Album, Da Kuma Manyan Mata Album
Inda Yace Album's Din Zasu Shiga Kasuwa Ne A Ranar 29 Ga Wannan Watan, Domin Haka Muma Muna Kara Tunatar Daku Cewa, Karda Kuyi Kasa A Guiwa Wajan Garzayawa Duk Wani Shagon Saida Fina Finai Mafi Kusa Daku Domin Mallakar Naku
Domin A Wannan Karon Gaskiya Abune Mawuyaci A Same Su A Internet Ma Baki Daya, Har Sai Bayan Wata Guda Da Fitar Sa Kasuwa
Wanda Hakan Ne Zai Bawa Wanda Ya Sayi Album Din Damar Samun Riba
Ga Kadan Daga Baitukanta
-Matan Zamani na shiga soyayya ta dalilin ku, me za kuyi mini nuni karku katsen burin iya takuna
_Matan Zamani ado na gari maganar da ake cewa, so za nai maka nuni, karka katsen burin iya taku na
-Komai ya canja gamu muna a irin wani karni, na shiga soyayya ba ilimi na sanin ta gare ni, bana biɗar ƙyawu don wata ran zai mini muni, kuyi nazari da fahimta kan maganar da nake da dalilina
_Eah na rasa laifin ka, tunda fahimta ta zama fuska, hau dokin karfe gaskiya nayi sha'awar ra'ayinka, zan so nayi sa'a na zam zaɓin daka dauka, in aka ganka a ganni cikar burina na samu muradi na
-Ga linzami na ja karki kauce hanya, sabgar soyayyar zamani tana ban tsoro ƴan mata
Gatanan ku saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya

   DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie