Sabuwar wakar husaini danko mai suna ” Karamci ” Wakar gaskiya tayi dadi sosai kuma tayi ma’ana saima dai idan kun saurara.
Gaskiya husaini danko akwai kayan aiki a baki da kuma kayan kida na zamani dan gaskiya wakar tayi dadi kuma taji kida dan har ta kusan fin wakokin baya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR :-
– Karamci Ga dan adam na Allah ne tabbasa wazai samu daukaka ba aimai kusheba
– Dik girman madaukaki anamai koyone
– akwanta atashi wataran dan kallo ne
– Idan shi ake fadi takan dakko wane
– Mayyasa wadansu yau sukeyin shirmene
– Mai tashi idansu yau suce sai tsuntsune
– Katanga ta daukaka takan jure jifa
– Mai girma da kankani yake kyawun suffa
– Asara ga wanda bayayi saiya canfa
Kuji dai kadan daga baitin wakar domin jin saura sai kun dakkota kuji labari
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment