Albishirin ku Ma'abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau nazo muku da wakar shahararrun mawaka biyu da limamin mata da kuma sardaunan mawakan soyayya Ado Gwanja da Umar M Shareef.
Wannan itace waka ta daya da mawakan sun kayi tare a wannan shekara wanda sunka sanyawa wannan waka suna "A Nigeria".
Abin ba'a cewa komai sai ka saurara kowane yayi baitoci masu dadi sosai.
DOWNLOAD MUSIC HERE
No comments
Post a Comment