Pages

Games

Monday, 29 January 2018

[Music] Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mariya New Song 2017

[Music] Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mariya New Song 2017


Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Wakokin Hausa Na Zamani
Yauma Kamar Kullum Gamu Dauke Muku Da Wata Sabuwar Waka Mai Suna Mariya Wacce Shararren Mawakin Nan Yarera Wato Umar M Sharif Mai Suna Mariya
Inda Za'a Sata A Sabon Film Din Shi Mai Suna Mariya Wanda Shine Zai Fito A Matsayin Jarumi Tare Da Sabuwar Jarumar Nan Wacce Yanzu Haka Tauraruwar Ta Ke Kan Gaba Wurin Haskawa A Masana'antar Kannywood Wato Maryam Yahaya
Gadai Wakar nan Ku Saukar Ku Saurara, Domin Kuwa Wallahi Wakar Tayi Matukar Dadi, Dama Hausa Na Cewa Masu Abu Da Abunsu, Toya Kenan!

  DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie