Pages

Games

Monday, 22 January 2018

Music: Saniyon M Inuwa – Mata

Sabuwar wakar Saniyon m Inuwa mai suna ” Mata ” to mata da wakarku daga Bakin saniyon m inuwa mawakin mata.
Gaskiya wakar tayi dadi sosai dan taji kida ga baituka masu dadi.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sama ai kasa yan mata lokaci naku ya dawo
– Waka takuce na rera yau gashi nakawo
– Tunda ga lemo nasamu bani bidar bawo
– Inga shinkafa wa zai dauki tuwo
– Ga mata Ga mata
– Ku sako gangar yan mata suci ado face-face
– Saiku taka rawa kuyo juyi kuyo kas
– Mai bacci farka wanga kidan matane munyon ras
– Yan mata kui yanga sai kunyo kwas kwas
Kuji kadan daga baitin wakar saniyon m inuwa mai suna ” Mata Da Maza”


   DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie