Sababbin Wakokin Hausa Guda 50 Na 2018 Mix by Dj ArewaBlog
Barkanmu da wannan lokaci da fatan anshigo wannan shekarar lafiya.
A wannan shekarar ne muka fara hada wakokin hausa mix kashi na daya domin shigo da mawakan arewa cikin jerin mawakan duniya domin suma susan ba muyi bacci ba.
Wanda suka dauki nauyin wannan aikin suna ma’aikatan “ArewaBlog” kuma sunai ma ma abota shiga wannan shafin fatan alkairee da kuma fatan anshigo wannan shekarar lafiya.
Allah ya sadamu da alkaireen dake cikinta.
Muna neman Addu’a gareku allah ya daukaka arewa dama mawakan da ke cikinta da kuma shafin arewablog.
GA JERIN WAKOKIN DA SUKE CIKIN WANNAN HADE-HADEN WAKOKIN:-
1- Abdul D One – Shakallo
2- Abdul D One – Arashi
3- Abdul D One – Na Aminta Dake
4- Abdul d One – Abundake Raina
5- Abdul D One – So Shine Yaja
6- Ahmad M. Sadiq – In Ana Dara
7- Ahmad M. Sadiq – Dirham 1
8- Ahmad M. Sadiq – Dirham 2
9- Ahmad M. Sadiq – Arashi
10- Ado Gwanja – Jinsin Mata
11- Ado Gwanja – Indosa
12- Ado Gwanja – Kujerar Tsakar Gida
13- Ado Gwanja – Lokaci
14- Adow Gwanja – Fadi Alkairee
15- Auta M Shareef – Yau da Gobe
16- Auta M Shareef – Meera
17- Hamisu Breaker – Shimfidar Fuska
18- Hamisu Breaker – So Nagaske
19- Hamisu Breaker – Amarya gamu
20- Hamisu Breaker – Sulke
21- Hamusu Breaker – Dani Dake
22- Hamisu Breaker – Nafara Kauna
23- Habeeb – Na Kamu Da Sanki
24- Habeeb Directer – Haduwar Mutunci
25- Husaini Danko Hassada
26- Husaini Danko – Rana
27- Husaini Danko – Hello Hello
28- Husaini Danko – Arashi
29- Husaini Danko – Anfara
20- Husaini Danko – wani Sirri
31- Isah Ayagi – Kama Da Wane
32- Nura M Inuwa – Yau Da Gobe
33- Nura M Iuwa – Amina
34- Nura M Inuwa – Ciwon So
35- Nura m Inuwa – Abida
36- Nura M Ft Husaini Danko – Alkawari
37- Saniyon M Inuwa – Gidan Aure
38- Saniyon M Inuwa – Yan Mata
39- Saniyon M Ft Gwanja – Komai Da Lokaci
40- Sammani AA – Dakwan So
41- S. AA Ft Faruk M Inuwa – Hajara
42- Shamsu Alale – Kuzo Kuji Labari
43- Sunusi Multimedia – Satar Zuciya
44- Umar MB – Zancen Soyayya
45- Umar M Shareef – Mariya
46- Umar M Shareef – Jirgin So
47- Umar M Shareef – Wata Ruga
48- Umar M Shareef – Arashi
49- Umar M Shareef – Kin Bani So
50- Umar M Shareef – Yaki A Soyayya
Ga Jerin wakokin Cikin Wannan Hade Haden Wakokin Wato “Mix” Hadawa Dj ArewaBlog First Create
DOWNLOAD MUSIC REMIX HERE
No comments
Post a Comment