Pages

Games

Thursday 25 January 2018

MUSIC : Sabuwar Wakar Ado Gwanja - Akwai Lokaci

Music:sabuwar waka  daga  ado isa ganja Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi a yau na zo muku da wakar limamin mata wato ado gwanja da wakar sa mai suna "Akwai Lokaci ".
Wannan mawakin bai bukatar wani bayyani amma idan kunka saurari wannan waka zata kayatar da ku sosai.
Saboda wannan wakar tana daga cikin wakokin ado gwanja da mutane ke son samun ta ,to yau hausaloaded blog ta zo muku da ita sai ku saukar a wayoyin ku.

    DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Post a Comment

Designed With & By Abijah Johnnie
Designed With & By Abijah Johnnie